1/6
Yadda Ake Saduwa Da Mace Mai Ciki screenshot 0
Yadda Ake Saduwa Da Mace Mai Ciki screenshot 1
Yadda Ake Saduwa Da Mace Mai Ciki screenshot 2
Yadda Ake Saduwa Da Mace Mai Ciki screenshot 3
Yadda Ake Saduwa Da Mace Mai Ciki screenshot 4
Yadda Ake Saduwa Da Mace Mai Ciki screenshot 5
Yadda Ake Saduwa Da Mace Mai Ciki Icon

Yadda Ake Saduwa Da Mace Mai Ciki

Abrahamjr
Trustable Ranking IconTerpercaya
1K+Unduhan
3.5MBUkuran
Android Version Icon4.1.x+
Versi Android
5.2(18-08-2021)Versi terbaru
-
(0 Ulasan)
Age ratingPEGI-3
Unduh
RincianUlasanVersiInfo
1/6

Deskripsi Yadda Ake Saduwa Da Mace Mai Ciki

Ga kadan daga cikin Abubuwan Da Wannan Mahaja Ta Kunsa;

Tambaya : Malam na kan ji wasu mutane na fadar cewa ba ya halatta idan Matar mutum tana da juna biyu ya yi jima'i da ita har sai ta haihu meye gaskiyar maganar ?

AMSA : To dan'uwa ya halatta a sadu damace lokacin da take da ciki, saboda fadin Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi : "Duk wanda ya yi imani da Allah da ranar lahira, to kada ya shayar da ruwansa ga shukar waninsa" Abu-dawud : 1847 Ibnul kayim yana cewa :"Wannan hadisi yana nuna cewa ciki yana kara karfi duk lokacin da ake saduwa, saboda Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya kamanta shi da shuka, ita kuma shuka tana kara girma, idan aka ba ta ruwa" Tahzibussunan 1\193 .

Masana likitanci suna cewa: Ba'a so miji ya dinga hawa kan matarsa lokacin da take da ciki, zai fi kyau ta dinga yin goho yayin da za su sadu, ko kuma ya sadu da ita ta gefe, saboda kwanciya akanta yana iya wahalar da yaron . Sannan yawanci mata ba su cika son yawan saduwa ba idan cikinsu ya girma, wasu likitocin suna bada shawara cewa a karanta saduwa a wadannan lokutan, Allah ne ma fi sani.

Dr. Jamilu Zarewa.

kada ku manta kuyi rate na wannan app mungode.

Yadda Ake Saduwa Da Mace Mai Ciki - Versi 5.2

(18-08-2021)
Versi lain

Belum ada ulasan atau penilaian! Untuk meninggalkan ulasan pertama,

-
0 Reviews
5
4
3
2
1

Yadda Ake Saduwa Da Mace Mai Ciki - Informasi APK

Versi APK: 5.2Paket: com.andromo.dev701988.app885662
Kompatibilitas Android: 4.1.x+ (Jelly Bean)
Pengembang:AbrahamjrIzin:4
Nama: Yadda Ake Saduwa Da Mace Mai CikiUkuran: 3.5 MBUnduhan: 5Versi : 5.2Tanggal Rilis: 2022-12-16 19:38:29Layar Minimal: SMALLCPU yang Didukung:
ID Paket: com.andromo.dev701988.app885662SHA1 Signature: D1:BD:B5:9A:D3:FC:4F:E9:A4:13:1E:4B:90:0A:2C:9F:90:F3:FA:53Pengembang (CN): AndroidOrganisasi (O): Google Inc.Lokal (L): Mountain ViewNegara (C): USProvinsi/Kota (ST): CaliforniaID Paket: com.andromo.dev701988.app885662SHA1 Signature: D1:BD:B5:9A:D3:FC:4F:E9:A4:13:1E:4B:90:0A:2C:9F:90:F3:FA:53Pengembang (CN): AndroidOrganisasi (O): Google Inc.Lokal (L): Mountain ViewNegara (C): USProvinsi/Kota (ST): California

Versi Terakhir dari Yadda Ake Saduwa Da Mace Mai Ciki

5.2Trust Icon Versions
18/8/2021
5 unduhan3.5 MB Ukuran
Unduh